Job Vacancies Hausa

Job Vacancies Hausa DOMIN SAUKAKA MA MATASA, WANNAN SHAFI ZAI RIKA KAWO MUKU LABARI GAME DA DAUKAR AIKI A NIGERIA.

10/06/2026

A Ƙasa akwai Google Form da zaku iya cikawa domin cin gajiyar shirin RENEWED-HOPE.

Amma wannan na Bakori LG ne kaɗai 👇👇👇 Tela

09/06/2026

Job alert!!!
Health Promoter IEC Officer at Mèdecins Sans Frontières
Location: Katsina
Link below 👇 in the comments section

https://tinyurl.com/37wytarz

Zabi Daya?(1) First Class Degree a Medicine (2) Jarin Naira miliyan talatin (30,000,000)(3) Aikin Gwamnati mai Albashi 5...
09/06/2026

Zabi Daya?
(1) First Class Degree a Medicine
(2) Jarin Naira miliyan talatin (30,000,000)
(3) Aikin Gwamnati mai Albashi 500,000.

Binciken Lafiya na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (Nigeria Police Medical Screening)Dukkan jami’an ’yan sanda da sababbin...
09/06/2026

Binciken Lafiya na Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (Nigeria Police Medical Screening)

Dukkan jami’an ’yan sanda da sababbin masu shiga aiki dole ne su yi gwajin lafiya domin tabbatar da cewa sun cancanci gudanar da aiki.

1. Binciken Lafiya na Gaba ɗaya (General Examination)

* Auna hawan jini (Blood Pressure)
* Auna tsayi da nauyi (Height & Weight)
* Gwajin sikarin jini (Blood Sugar)
* Gwajin jini (PCV/Haemoglobin)
* Gwajin fitsari (Urinalysis)

2. Binciken Jiki (Physical Examination)

* Binciken ƙirji (Chest Examination)
* Gwajin gani (Eye Test/Vision)
* Binciken kunne, hanci da makogwaro (Ear, Nose & Throat)
* Binciken ƙashi da tsokoki (Musculoskeletal Examination)

3. Ƙarin Gwaje-gwaje (Additional Screening)

* Hoton X-ray na ƙirji (Chest X-Ray)
* Gwajin ECG idan akwai buƙata (ECG Where Indicated)
* Gwajin HIV (a sirrance) (HIV Test – Confidential)

Lura (Note)

* Duk gwaje-gwajen ƙwararrun ma’aikatan lafiya ne ke gudanarwa.
* Sakamakon gwajin sirri ne.
* Sai waɗanda aka tabbatar suna da ƙoshin lafiya ne za a amince da su.
* A zo da katin shaida (ID Card) da takardar wannan gwaji (Screening Slip).

“Lafiyayye Don Aiki, Lafiyayye Don Bautar Ƙasa.” (Fit for Duty, Fit to Serve.)

Recruitments Daily update

03/01/2024

NGO in Akwa Ibom, Anambra, Bauchi, Cross River, Kaduna, Kano, Katsina
👇

NIGERIAN NAVY RECRUITMENT Za a Bude Shafin Cika Neman Aikin Sojin Ruwa, Daga Ranar: Friday 2, January 2024 Zuwa Ranar: F...
29/12/2023

NIGERIAN NAVY RECRUITMENT

Za a Bude Shafin Cika Neman Aikin Sojin Ruwa, Daga Ranar: Friday 2, January 2024 Zuwa Ranar: Friday 2, February 2024, a Sabuwar Shekara Mai Zuwa. Ga Masu Karatun Diploma, NCE OND, da Kuma Secondary Wato SSCE.

Share This POST

28/12/2023

AIKIN NGO A FADIN JIHOHIN NIGERIA 36, DUBA COMMENT 👇 DOMIN CIKAWA.

28/12/2023

SHAFIN FIRE SERVICE RECRUITMENT
YA FARA AIKI, LINK A COMMENT 👇

Ana Cigaba da Cike Neman Aikin Sojin Ruwa (NIGERIAN NAVY), Ga Wanda Su ke da Karatun Drgree Na Farko. Ku Ziyarci Shafin ...
28/12/2023

Ana Cigaba da Cike Neman Aikin Sojin Ruwa (NIGERIAN NAVY), Ga Wanda Su ke da Karatun Drgree Na Farko. Ku Ziyarci Shafin Su, Ku Duba Comment 👇
https://www.joinnigeriannavy.com/

Address

Garki
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Job Vacancies Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share